Fakkai maulud

Fakkai maulud

Khairi Fakkai
Khairi Fakkai
18-10-2020

ﺳَـــﻼَﻡٌ ﻋَﻠَــﻰ ﻃَﺎﻩَ ﺍﻟْﺄَﻣِﻴـﻦِ ...

ﺳَـــﻼَﻡٌ ﻋَﻠَــﻰ ﻃَﺎﻩَ ﺍﻟْﺄَﻣِﻴـﻦِ ﺟَﻠِﻴﺴِﻰ
ﺳَـــﻼَﻡٌ ﻋَﻠَــﻰ ﺍﻟْﺒَﺪْﺭِ ﺍﻟْﻤُﻨِﻴﺮ ِ ﺍَﻧِﻴﺴِﻰ


Read more
Fakkai maulud preview
ZAWIYYAR SHEIKH MUSA FAKKAI ARGUNGU
AMadadin Khalifah da ɗauka cin yan uwansa
t.
Suna matuqar farin ciki gayyatar yan uwa masoya ANNABI MUHAMMAD S.A.W
Zuwa wurin gagarumin taron Maulidin
FIYAYYEN HALITTAR ALLAH KAAFATAN
Wanda ake gudanar wa a kowace shekara
Wuri Zawiyyar Sheikh Musa Fakkai Argungu.
Rana Laraba 11 Rabi'ul Auwal 1442✓28/10/2020
Lokaci ƙarfe 9 na dare zuwa wayewar gari

Create your entry below




Comments